У нас вы можете посмотреть бесплатно Yadda Ake Zana Support da Resistance a TradingView | Hausa Trading Tutorial или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
yadda ake zana support da resistance lines a TradingView cikin sauƙaƙen hanya. Wannan bidiyo yana nuna mataki-mataki yadda zaka gane inda farashi yake tsayawa (support) da inda yake komawa baya (resistance) a kasuwa. Idan kana son koyon technical analysis, wannan bidiyo zai taimaka maka wajen fahimtar yadda traders ke gano inda za su shiga ko fita daga trade. 📌 Abubuwan da zaka koya a cikin wannan bidiyo: Ma’anar Support da Resistance Yadda ake zana su daidai a TradingView Amfanin su wajen yanke shawarar siye/siya Misalan gaske daga chart 💡 Wannan bidiyo ya dace da masu farawa a crypto trading, forex, da duk wanda ke son koyon chart analysis. 👇 Kalli bidiyon yanzu kuma ka koyi yadda zaka inganta trading skills ɗinka. #Web3Hausa #TradingInHausa