У нас вы можете посмотреть бесплатно Mu San Unguwanninmu | S1 |Episode 01 | "Layin Umar Gammandi" или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Shirin Mu San Unguwanninmu Zango na Ɗaya, Kashi na Ɗaya: Muna godiya da kallon kashi na farko a Zango Na Farko na shirin Mu San Unguwanninmu, a Dakumantari dake zagayawa Gundumomi na Birane da Garuruwa a fadin Tarrayyar Najeriya. A wannan kashi na farko Ma'aikatan Idon Matambayi Network sun karade daku layin Umar Gammandi dake a Unguwar Karkasara cikin Birnin Kano. Ku kasance tare da Muhammad Zahid Isah, Habiba A. Ibrahim, da Maimuna A. Bakori, don gabatar maku da mazauna wannan unguwa don su sanar daku tarihin irin fadi tashin da suka yi dangane da abun da ya shafi cigaban wannan Unguwa tasu. Ku tarbi wannan kashi a Zango na Farko na shirin Mu San Unguwanninmu duk ranar Asabar a Idon Matambayi Network.