У нас вы можете посмотреть бесплатно YADDA AKE KIWON BROILER DALLA-DALLA KASHI NA 1 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
GABATARWA Wadannan bayanai an dauko su ne daga cikin littafin "YADDA AKE KIWON BROILER DALLA-DALLA" na hausa wadda aka rubuta da manufar wayar da kan masu kiwon kajin broiler da kuma dalibai masu neman ilimi akan kiwon kajin broiler domin su sami ilimi cikin sauki. Wannan littafi an samar dashi ta hanyar bincike tare da ayyukan masana kiwon kaji broilers, kuma littafin an rubuta shi cikin saukakakkiyar Hausa mai saukin fahimta ga kowa. Marubucin wannan littafi ya bude ilimin yadda ake kiwon broiler sosai a wannan littafi domin ya taimaka wajen warware matsaloli masu yawan gaske a kiwon broiler. Domin a cikin wannan littafi yayi bayanin yadda za'ayi kiwon kajin tun daga sayensu, muhallinsu, renonsu, ciyarwa da kuma kiwon lafiyarsu. A wannan littafi kuma mai kiwo zai koyi yadda zai rage yawan kashe kudade cikin kiwon kajinsa har ya kammala. Duk da yake anyi bincike sosai kuma an buda bayanan dake cikin wannan littafi hakan ba ya nufin a wannan littafi an kammala komai dari bisa dari akan kiwon kajin broilers, haka kuma marubucin yayi rubutun wannan littafi gwargwadon fahimtarsa akan kiwon, don haka za'a iya samun kuskure ko kuma alama ta karancin sani a wani waje saboda halayyar dan Adam. Domin sauke wannan Bidiyo ku dannan wannan link www.iliminnomadakiwo.com