У нас вы можете посмотреть бесплатно Last Ramadan Tafseer (23) 1447AH/2026 | Prof. Isa Ali Pantami | Annoor Masjid Abuja или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Last Ramadan Tafseer (23) na watan Ramadan 1447AH/2026AH daga bakin Professor Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya). Wannan tafsirin ya gudana ne a Annoor Masjeed, Wuse II, Abuja, inda aka yi bayani mai zurfi da jan hankali akan darussan Al-Qur’ani, muhimmancin ibada, gyaran rayuwa, da yadda Musulmi zai kara kusanci ga Allah musamman a karshen watan Ramadan. Kada ku manta ku: • Yi Subscribe • Yi Like • Ku Share domin sauran al’umma su amfana da wannan tafsiri mai albarka. Allah Ya saka da alheri, Ya sanya mu cikin wadanda zasu amfana da Al-Qur’ani. Ameen. Hashtags: #RamadanTafseer #IsaAliPantami #Ramadan1447 #IslamicLecture #Tafsir #QuranTafsir #IslamicReminder #RamadanLecture #AnnoorMasjid #Abuja #IslamicKnowledge #MuslimUmmah