У нас вы можете посмотреть бесплатно Ba Don Ɗan Koyo Ba, Da Gwani Ya Ƙare или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A wannan bidiyo na Engausa Podcast, mun yi hira da wani ɗalibi na Engausa Hub Mai suna Nura Hassan Yusuf wanda ya bayyana irin nasarorin da ya samu bayan koyon sana’ar dogaro da kai a cibiyar. Ya yi bayani kan yadda horon da ya samu ya taimaka masa wajen: ✔ Gina kansa da sana’a ✔ Fara samun kuɗin shiga ✔ Ƙarfafa gwiwa da hangen nesa ✔ Zama abin koyi ga sauran matasa Wannan labari hujja ce cewa koyon sana’a da samun horo mai inganci na iya sauya rayuwar matashi gaba ɗaya. Ku kalla ku samu ƙarfafawa, kuma kada ku manta da like, share, da subscribe domin ƙarin labaran nasara daga Engausa Hub.