У нас вы можете посмотреть бесплатно Ba za mu bari a kai takarar shugaban kasa kudu saboda son kai ba – Sule Lamido или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, kuma jigo a jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya Sule Lamido, ya ce ba za ta yiwu, a mika wa yankin kudancin kasar takarar shugaban kasa a jam'iyyar a kakar zaben 2023 saboda kawai son kai ba. Yayin wata hira da BBC Hausa, tsohon gwamnan ya ce ba laifi bane idan an yi hakan saboda tunanin zaman lafiya da kuma son farfado da tasirin jam'iyyar a yankin arewa, wadda ake sa ran za ta karbi mukamin shugabancin jam'iyyar.