У нас вы можете посмотреть бесплатно Nigeria zata chanza Insha'Allah—Sheikh Albani Zaria. или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Duba da irin halin da ake ciki a Northern Nigeria (Arewacin Nigeria) muka ga ya kamata a tunatar da yan uwa akan kada su fidda rabo daga taimakon Allah. Allah Bai manta damu ba, Yana sonmu, kuma shine majibincin al'amurranmu. Mashahurin malamin mu da yayi shahada a shekarun baya ya jawo hankalinmu tun kafin Allah ya amshi rayuwarsa game da halin da kasar mu Nigeria take ciki. Fatarmu shine Allah ya amfanar da yan uwa musulmi da abunda malam ya fada na daidai. Allah ya gyara mana kasarmu ya Kara daukaka addinin musulunci. Kuna iya kallon sauran videos namu: ✓Sana'a wuce takaici—Sheikh Tijjani Ahmad Guruntum: • Wa'azi Mai Taken Sana'a Wuce Takaici Daga ... ✓Yadda ake cin Nasara—Dr Abubakar Sani Birnin-Kudu: • Wa'azi Akan Yadda Ake Yin Nasara A Rayuwar... ✓Hukuncin daura hoton mamaci a social media—Dr Abubakar Sani Birnin-Kudu: • Hukuncin Daura Hoton Mamaci a Social Media ✓Halin da musulmi suke ciki a Nigeria—Dr Abubakar Sani Birnin-Kudu: • Halin Da Musulmai Suke A Nigeria | Dr Abub...