У нас вы можете посмотреть бесплатно "Suratul Muddatthir: Tashi Kayi Gargadi! | Wa’azi Mai Tayar da Hankali Ga Duk Mumini" или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Suratul Muddatthir na daga cikin farkon surorin da suka sauka ga Annabi (SAW), tana dauke da umarni kai tsaye daga Allah: "Ka tashi ka yi wa’azi!" Wannan wa’azi yana bayani akan nauyin da ke kan kowane mumini wajen yada gaskiya, tsarkake zuciya, da kauce wa girman kai da bukatar yabo. A cikin wannan wa’azi zaka ji: Fassarar ayoyin Suratul Muddatthir da ma’anarsu Umurnin Allah ga Annabi da kowane mai imani Muhimmancin tsarkake niyya da aikata gaskiya Gargadi kan Jahannama da hali na masu girman kai Ka tuna: Ka Subscribe domin ci gaba da samun wa’azi daga Qur’ani Ka Like idan ya haskaka maka zuciya Kayi shai domin karin lada da yada gaskiya #waazi #arewa #hausa #kano #malam #yakuba