У нас вы можете посмотреть бесплатно Dalilan da suka sa muka gaza kawo ƙarshen Boko Haram a Borno - Zulum или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
"A yi hankali da sallar (idi), akwai ʼyan ƙunar baƙin wake biyu a Maiduguri" A hirarsa ta farko tun bayan hare-haren bam da aka kai Maiduguri, gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya gargaɗi ʼyan Maiduguri kan shiga taruka a bikin ƙaramar sallah. Zulum ya kuma bayyana dalilan da suka sa aka gaza kawo ƙarshen Boko Haram da jihar ta yi shekara 17 tana fama da ita. 📷 - Ifiokabasi Ettang/Fatima Othman