У нас вы можете посмотреть бесплатно Tarihin Malam Aminu Kano или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Malam Aminu Kano shahararren ɗan siyasa ne da ya jagoranci gwagwarmayar neman ƴancin talakan Arewacin Najeriya tun daga zamanin mulkin mallaka har zuwa Jamhuriya ta Biyu. Ko da yake bai kafa gwamnati a Jamhuriya ta Farko ba, ya ci nasarar koyawa talaka ‘na ƙi’. A zamanin mulkin soja ya riƙe muƙamin minista inda ya ci gaba da wayar da kan al’ummar Arewa. Sai dai siyasa ta suɓuce masa a Jamhuriya ta Biyu, bayan da gwamnonin da suka yi nasara a ƙarƙashin inuwar jam’iyyarsa suka yi masa tawaye. Amma bayan rasuwarsa duk wani ɗan siyasa dake neman karɓuwa wurin talaka kan alaƙanta kansa da aƙidar Malam Aminu Kano.