У нас вы можете посмотреть бесплатно Istimna’i (Masturbation) Hallak Ne? Gaskiyar Bayanin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A wannan bidiyo, za ku saurari cikakken bayani daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kan tambayar da mutane da yawa suke yi: 👉 Shin istimna’i hallak ne a Musulunci? 👉 Menene hujjojin malamai? 👉 Wane matsayi Shari’a ta ɗauka akan wannan batu? Sheikh Daurawa ya yi bayani dalla-dalla tare da kawo hujjoji daga Al-Qur’ani da Hadisi, domin wayar da kan matasa da sauran al’umma akan abin da ya dace a addini. Idan kana son samun ilimi mai anfani da kuma fahimtar gaskiyar hukuncin istimna’i a Musulunci, kada ka manta ka kalli bidiyon har ƙarshe. 📌 Kada ka manta ka yi Subscribe, Like, da Share domin wasu su amfana. #SheikhAminuIbrahimDaurawa #Daurawa #Istimnai #Masturbation #TambayoyiDaAmsoshi #Musulunci #IslamInHausa #HausaIslamic #Waazi #Ilmi #QuranDaHadisi #Arewa #NigeriaIslam #Hausa