У нас вы можете посмотреть бесплатно Bello Yabo ya lashi takwabin cewa ba zai taɓa yafe wa Buhari ba! или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A cikin wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, fitaccen malamin addinin Musulunci daga Arewacin Najeriya, Sheikh Bello Yabo, ya bayyana cewa bai yafe wa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ba – kuma ba zai taɓa yi ba. A cewarsa, irin halin da talakawa suka shiga a lokacin mulkin Buhari ya bar mummunan tabo a zuciyar sa. Wannan kalami ya tada kura sosai tsakanin magoya baya da masu adawa da gwamnatin da ta gabata. Me ya sa Bello Yabo ya ɗauki wannan matsayi? Me ya faru tsakanin sa da gwamnatin Buhari? Ku kalli wannan bidiyo domin jin cikakken bayani da martanin jama'a. #BelloYabo #Buhari #Arewa #YafeWaBuhari #HausaNews #MadubiTV