У нас вы можете посмотреть бесплатно Sheikh Jingir Ya Karɓi Lambar Yabo daga BUK или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Wannan bidiyo na nuna ziyara ta musamman da Sheikh Yusuf Sambo Rigachikum, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Jama’atu Izalatul Bidi’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) na ƙasa, ya kai wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, Shugaban Majalisar Malamai na ƙungiyar. A yayin ziyarar, an gabatarmasa da lambar yabo ta girmamawa domin yabawa da kuma nuna godiya ga gudummawarsa wajen hidimar addinin Musulunci da wa’azi. #SheikhJingir #JIBWIS #Izala #SheikhYusufSambo #Waazi #Musulunci #BayeroKano Ku saurara da hikima, ku amfana, ku kuma raba domin alheri. Tashar Musulunci :- Ilmi • Wa’azi • Tafsiri #tauhidi #shirka #karatun malamai #islamic lecture hausa #waazi #aqeedah #Tasharmusulunci #tasharmusuluncitv