У нас вы можете посмотреть бесплатно HALINTANE part 1 original Video full Hd Latest Hausa Movies Drama 2025 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
HALINTANE – Film Mai Cike da Darasi HALINTANE film ne da ke fallasa kwadayin duniya da aure don kudi. Yana ba da labarin wata budurwa da burinta shi ne ta auri mai kudi, ko da me zai faru. Burin ya cika, ta auri Saidu, amma farin cikin ya koma kuka da nadama saboda rashin kulawa da soyayya daga mijinta. A gefe guda kuma, kawarta ta zuga ta cikin shawarar da ta lalata rayuwarta. Saidu kuwa, maimakon ya gyara halinsa, sai ya nuna rashin adalci da raini, har ya kai ga auren wata mace da ke juyashi yadda take so, ya bar ta cikin bakin ciki. 👉 HALINTANE darasi ne mai nauyi ga duk mai ganin kudi fiye da tarbiyya, hakuri da soyayya. Ku kalla ku ga yadda labarin ya kare. Hausa: #HALINTANE #AureDonKudi #RayuwarAure #RashinAdalci #DarasinRayuwa #SoyayyaKoKudi #FilmNaHausa #Kannywood #MatanYanzu #GaskiyarRayuwa #AfricanMovies #MarriageForMoney #LoveVsMoney #LifeLessons #DramaMovie #AfricanDrama #TrueLife