У нас вы можете посмотреть бесплатно Ku San Malamanku tare da Sheikh Abu Ammar или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Wani malamain addinin Musulunci a jihar Katsinan Najeriya Sheikh Muhammad bn Usman Abu Ammar, ya ce zafafan huɗubobin da yake yawan yi a kan danne haƙƙin talakawa da hukumomi ke yi ne ya sa ake yawan tsare shi. Malamin ya faɗi hakan ne a shirin Ku San Malamanku na BBC Hausa. Sheikh Abu Ammar wanda aka taɓa tsare shi a hannun jami'an tsaro har sau biyu, ya ce hakan bai taɓa girgiza shi ko sanyawa ya ja da baya a "ƙoƙarinsa na tsage gaskiya ba." Malam ya ce huɗubobi masu zafi da yake yi kan yadda ake zaluntar al'umma ne ya sa ake yawan kama shi.