У нас вы можете посмотреть бесплатно RAYUWAR ZAITOONA Ep 1| Hausa novel (Soyayya tsakanin Bafulatani da Inyamura) или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Hausa novel mai suna rayuwar Zaitoonah. a yi sauraro lafiya. JARUMAI TJ- Bafulatani ɗan Bautan ƙasa Mary Nkiru Patrick - mahaifin Nkiru Caroline- mahaifiyar Nkiru Uncle Udodiri- ƙanin Patrick Tausayi da kuma taimako ya sa shi jajiɓota ya kawota cikin danginsa na Fulanin usul. Ta zauna cikin tsangwama da ƙyashi. To kasancewarsu mabiya addini da kuma yare mabanbanta hakan bai hana soyayya mai sanyi ƙawalniya a zuciyarsu ba. Sai dai soyayyarsu ta zo da jarrabawa kala-kala. Wannan jarrabawa kuwa bai tsaya iya su ba, sai daya ya shafi 'yarsu Zaytoonah... . . . . DOMIN BADA GUDUMMAWARKU WA CHANNEL ƊINA: Acct No: *8137311900 *Opay Azizat Hamza #hausaaudionovel #hausanovels #littafinhausa #hausanovelsbook #soyayya #marubuciyaazizathamza #hausanovel #hausanovelsaudio