У нас вы можете посмотреть бесплатно Kalli Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe "INA MASOYAN ASALI" Latest Hausa Song или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Shafin komai da ruwanka, MURYAR HAUSA24 TV munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradin Mu PLEASE KUYI SUBSCRIBE CHANNEL ƊIN MU NA MURYAR HAUSA24 TV Burin shafin Muryar Hausa24 TV shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Zamani,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy,Hausa Novels, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a MURYAR HAUSA24 TV a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya Mun kudiri aniyar tsage gaskiya na bada labarai da suka hada da harkokin yau da kullum Da zummar samar da zaman lafiya da kuma daukaka kima da martabar al’adun Hausa. Kada Ku Manta Wannan tashar talabijin ɗin (Gidan Talabijin wanda yake tafiyar da ayyukan sa a yanar gizo) bata da alaƙa da wani Ɗan Siyasa ko 'Yar Siyasa an buɗe tane domin ma'abota harshen Hausa ako ina su kasance a faɗin Duniya. Bamu Amince da tallata wani ko wata 'yar Siyasa ko kuma Ɗan Siyasa a wannan gidan talabijin na yanar Gizo Mai Albarka. FARIN CIKIN KU SHINE FARIN CIKIN MU Zaku iya sauke duk shirye-shiryen mu cikin Audio ko Video idan ku ziyarci https://www.MuryarHausa24.Com.NG a duk inda ku kasance a faɗin Duniya gami da samun Labarai,Nishaɗantarwa,Faɗakarwa,Waƙoƙin Soyayya,Waƙoƙin Siyasa,Waƙoƙin Gargajiya da sauran su akan Lokaci ku hanzarta ziyartar https://www.MuryarHausa24.Com.NG PLEASE KUYI SUBSCRIBE CHANNEL ƊIN MU Zaku iya aiko mana da Labari,Tarihi,Fadakarwa,Nishaɗantarwa,Hausa Video,Hausa Novel, Waƙoƙin Hausa na Zamani,Waƙoƙin Hausa na Gargajiya,Kasidu na Yabon Annabi Muhammad (SAW) , Tsofaffin Waƙoƙin Hausa, Hausa Comedy, Wa'azi,Wa'azantarwa,Ilimantarwa,Ingantattun Labarai da sauran su Aika saƙon ka/ki a [email protected] ko kuma ku tuntuɓe mu ta Whatsapp a wannan lambar +234 903 166 2096 Idan kana da wani Rubutaccen saƙo ko ƙorafi wanda kakeson sanar damu za Ka/Ki iya tuntuɓar mu a [email protected] 👍 Mungode 👍 ALWAYS VISIT.... 👇 https://www.MuryarHausa24.Com.NG