У нас вы можете посмотреть бесплатно 'Mun kwashe sati biyu muna kokarin hana ambaliyar ruwa cin kauyenmu a Jigawa' - BBC News Hausa или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Wasu al'ummar Jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya sun bayyana yadda mamakon ruwan saman da ake yi ya lalata gine-ginensu. Sun bayyana wa BBC Hausa cewa tun da matsalar ambaliyar ruwan ta soma ba sa iya barci da idanunsu biyu. Wasu al'ummar kauyen Majiyawa da ke karamar hukumar Ringim sun gaya mana cewa lamarin ya fi karfinsu. Malam Tijjani Yakubu, wani dattijo a kauyen na Majiyawa, ya ce "Ruwan kogi ne yanzu ya addabe mu, saboda mun nemi taimakon buhunhuna an taimaka mana amma abin ya fi karfinmu. Ba dare ba rana wajen satin mu biyu muna fama da wannan aiki."