У нас вы можете посмотреть бесплатно Wani Daliline Yasa Laila Ta Saya Wa Hadiza Gabon Tsaleliyar Mota🙄 Sabuwa Fil или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
link to our website : https://idongaritv.blogspot.com/2018/... Wani Dalili Ne Yasa Layla Ta Saya Wa Jaruma Hadiza Gabon Tsaleliyar Mota🙄 Sabuwa Fil Wani Dalili Ne Yasa Layla Ta Saya Wa Aminiyarta jaruma Hadiza Gabon Tsaleliyar Sabuwar Mota???? A safiyar jiya lahadi 4 ga watan november 2018 ...jaruma hadiza gabon ta wallafa hoton wata tsalelliya mota sabuwa fill a shafin ta na zumunta...inda take Tura Sakon Goddiya Wa aminiyarta ta layla ... tace nagode madam kudi ....my new car ... @landandinteriors wato layla ...ta kuma kara cewa thank you. Ita kuma layla a comment section ta mayar mata da cewa ba komai ai kawai cin hanci ne...saboda zaginki da akayi tayi akaina kwanakin nan da sabani ya shiga tsakani na da jaruma...kuma ki ka hakura kika shanye. Mutane da dama sun shiga cikin rudani ganin yadda ita layla ta saya wa aminiyarta ta hadiza gabon dankareriyar mota. Yayin da wasu masoyan jaruma gabon kuma suna ta taya ta murna... har wasu ke cewa muma laila muna son irin wannan cin hancin....wasu kuma na cewa ita gabon din ta basu tsohuwar motar tata... Wasu kuma har mahawara suka shiga yi suna cewa kuna ganin akwai kawa ta kwarai da zatayi maka kayautar mota haka, to in dai akwai tag them... Zance dai iri iri kowa da nashi.... Wannan abu yayi wa wasu manyan jaruman kannywood da dama dadi...inda suke taya hadiza gabon murnar samun wannnan kyauta Daga cikin jaruman da suka taya gabon murna akwai Ali nuhu, rahama sadau, fauziya d. Sulaiman, aisha tsamiya, baballe hayatu, hafsat idris, abbas sadik da dai sauransu #hadizagabon #laila #jaruma #jaarumaempire #kannywood #hausafilm #idongaritv