У нас вы можете посмотреть бесплатно Tsaro, Makamashi, Lafiya Da Ilimi – Nijar Da Algeria 🚨Ministoci Sun Fara Aiki Kai Tsaye 🇳🇪🤝🇩🇿 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tsaro, Makamashi, Lafiya Da Ilimi – Nijar Da Algeria Sun Buɗe Sabon Shafi 🚨Ministoci Sun Fara Aiki Kai Tsaye 🇳🇪🤝🇩🇿 Da safiyar Litinin, 16 ga Fabrairu 2026, ministocin da ke cikin tawagar Nijar sun fara zaman aiki na bangarori daban-daban da takwarorinsu na Aljeriya, a yayin ziyarar awanni 48 da Shugaban Ƙasa Janar Abdourahamane Tiani ke yi a Algier. Zaman ya mayar da hankali ne kan ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu da kuma buɗe sabbin hanyoyin haɗin kai a fannoni kamar tsaro, makamashi, lafiya, ilimi da kasuwanci, domin amfanin al’ummomin ƙasashen biyu. #niger #nigeria #nigerianews #Niger #NigerRepublic #NigerNews #NigerPolitics #AbdourahamaneTchiani #Tchiani #NigerCoup #CNSP #NigerJunta #Niamey #Nijar #LabaranNijar #Sahel #AES #Tiani #JuyinMulki #HausaNews #AfricaNews Keywords: Abdourahamane Tiani niger republic hausa jamhoriyar nijar labaran nijar labarai nijar yau niger hausa news labaran sahel sahel news hausa niger coup hausa juyin mulki nijar abdourahmane tiani janar tiani nijar shugaban nijar gwamnatin soja nijar sojojin nijar aes alliance aes nijar burkina mali burkina faso mali nijar ecowas nijar cedeao nijar faransa da nijar france niger crisis amurka da nijar tsaro a sahel rikicin sahel sabon labari nijar yaki da ta’addanci nijar jirgin sama nijar sansanin soja nijar labaran nijar yau da kullum abubuwan da ke faruwa a nijar sabon labari daga nijar halin da nijar ke ciki rikicin siyasar nijar tasirin ECOWAS a Nijar dangantakar Nijar da Faransa hadin gwiwar Nijar da Burkina Faso AES alliance news hausa makomar Nijar bayan juyin mulki Niger, Niger Army, Nigeria kidnapping news, Boko Haram news, Boko Haram attacks Nigeria, Nigeria counter-terrorism, Nigeria insurgency news, Nigerian army operations, Nigeria militant groups, Nigeria terrorism updates, bandit and security news Nigeria, Nigeria governance news, Nigerian lawmakers news, political news analysis, Nigeria corruption news, Nigeria economic policy, Nigerian political crises, Nigeria foreign relations, Nigeria national security, bandit attacks Nigeria, northern Nigeria bandits