У нас вы можете посмотреть бесплатно Makiyanmu suna bakin ciki ba mu samu matsala tsakaninmu da Shugaban Jamhuriyar Niger Mohamed Bazoum или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Cikin wannan hira ta musamman da ya yi da Muryar Amurka, Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya fadi dalilan da suka sa ya nada dan tsohon shugaban kasa Mahamane Sani Issoufou a matsayin ministan mai da yadda gwamnatinsa take yaki da cin hanci da rashawa da kuma dalilin da ya sa ya gayyaci dakarun Faransa bayan da aka sallame su a Mali da sauran batutuwan da suka shafi gwamnatinsa. Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en #mohamedbazoum #bazoum #mohamed #niger #nijar #france #faransa #voa #voahausa #muryaramurka #nigeria #najeriya #mali #shugaban #mahamanesani - - - Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com Karin bayani akan Facebook: / voahausa Karin bayani akan Instagram: / voahausa Karin bayani akan Twitter: / voahausa Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit - - - - - Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.