У нас вы можете посмотреть бесплатно Ziyarar Muridan Halarar Qudsiyya a karkashin Jagorancin Sheikh Aminu Wali Ayu. 02-01-2025.6 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Ziyarar Muridan Halarar Qudsiyya daga garuruwa daban-daban a ƙarƙashin Jagorancin Sheikh Aminu Wali Ayu, a Zawiyyar Shehu Aliyu Muhammad Bunza Sokoto QS. A ranar Juma'a, 02 January 2025 (13 Rajab, 1447AH). Allah ya karbi Ziyarar su. Amin. Barka da Zuwa Tashar Hadratul Qudsiyya - Halara ta Biyar Zaku samu koyarwar mai zurfi ta Ɗariƙar Tijjaniyya ta Maulanmu kuma jagoranmu Shehu Ahmad Tijjani RTA, da kuma Faydar Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass RTA da kuma Sirrul Faydah na Mai Sirrin Zamani kuma Mai Halara ta Biyar Maulanmu Sheikh Aliyu Bn Muhammad Bunza Sokoto QS. Halara ta biyar, Halara ce ta masu neman cigaba acikin Allah da fahimtar tafarkin Darikar Tijjaniyya da kuma samun sirrin Allah acikin wannan zamani, musamman sirrukan da Faydah. Tarbon Baki 00:00 Zikirin Juma'a 01:01 Sallah 11:57 Majalisi 17:24 Majalisi(2) 1:18:28 Zanen sunan Dan da aka haifawa Mal. Yahayya Yusuf Ayu 1:23:49 Qasidan Mal. Hamisu Bela 1:31:15 Connect with Us: Phone: +2348062617836 Facebook: [Hadratul Qudsiyya](https://www.facebook.com/HadratulQuds...) [Khalifa Ibrahim Sheikh Aliyu Muhammad Bunza](https://www.facebook.com/KhalifaIbrah...) [Qasidun Sheikh Aliyu Bunza](https://www.facebook.com/QasidunSheik...) Telegram: [Hadratul Qudsiyya](https://t.me/HadratulQudsiyya) [Sheikh Alh Aliyu Bn Muhammad Bunza Sokoto Music](https://t.me/Qasidunsheikhaliyumuhamm...) Audiomack: [Qudsiyya](https://audiomack.com/qudsiyya) WhatsApp Channel: [Join Us on WhatsApp](https://whatsapp.com/channel/0029Va4O...) Twitter: [Follow Us on Twitter](https://x.com/SirrulFaidati?t=vjtQgX7...) Ku yi subscribing don ci gaba da samun karatukan mu acikin wannan tafiyar. Channels: [Qudsiyya]( / @qudsiyya ) [Hadratul Qudsiyya]( / @hadratulqudsiyya ) #Tijjaniyya #Faydah #SirrulFaydah #SheikhAliyuBunza #SpiritualJourney #IslamicTeachings #Sufism #HadratulQudsiyya #FifthHadrat #IslamicSpirituality