У нас вы можете посмотреть бесплатно Arewa Hearts: Rashin lafiyar kwakwalwa🧠 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A yau mutane da dama suna dauke da cutar kwakwalwa ba tare da su a karan kansu sun sani ba ballantana na kusa dasu saboda irin halin Ko in kula da kuma sakaci da muke dashi. Lamarin da a yanzun yana daya daga cikin dalilan da ke kawo yawan kashe kashe, fyade, zinace zinace, mutuwar aure da sauran su. A yayinda wasu kuma sun san sarai suna dauke da wannan cutar amma suna tsoron zuwa wurin likita suna tsoron bayyanar ciwon saboda bakin mutane da kuma irin kallon fa mutane zasu yi musu domin akasari an jahilci duk wani ciwon kwakwalwa a matsayin hauka. Da ni da ke da kai a yau zamu iya taimaka wa masu wannan cutar ta hanyar gyara mu’amalar mu da mutane. Mu kyautata furucin mu saboda shi dai mutum ganin sa kawai kake yi baka San me ke damun sa ba. Kalaman da zaka furta masa a matsayin Rahma Ko barkwanci zai iya zamowa sanadiyar kashe kansa, kashe wani, illatar da wani da makamantar hakan. Shiyasa Mazon Allah (saw) ya umarce mu da fadin alkhairi Ko kuma muyi shiru. Allah yasa mu dace Amin koyi #yadda #yaddaake #koreandrama #hausa #hindiya #indianhausa #yaya #yayaake #gullisuwa #girki #girkegirke #kitchen #alinuhu #rahamasadau #humra #turarenwuta #yandaakehadahumra #fararhumra #janhumra #turare #2021 #trending #djab #sabonwaka #sabonfilm #arewa24 #adodakwalliya #yaddaakekwalliya #bbc #bbchausa #nigeria #yannigeria #arewa #ummeetax #kannywood #nollywood #bollywood #hollywood #explore #newhausafilm #dadinkowa #dadinkowasabonsalo #gidanbadamasi #karatu #aure #soyayya #sadiya #munirat #muniratsulaiman #aure #mata #maza #yaddaakesallah #yaddaakegirka #abinci #baba #maraya #kwalliyanzamani #zamani #sabulu #turare #kamshi #hausanovel #alhan #alhanislam #sabeeha #soulunravel #ummeetarabiu #dangote #kudi #talaka #chamama #daniska #dandaudu #rikici #sudan #khartoum #adamzango #whitehousefamily #ummirahab #so #sirrinso #makaranta #koyidakanka #nothernhibiscus #arewahearts #hausafulani #fabric #zance #ilimi #samari #yanmata #yammata #wakokin #wakarhausa #finafinai #sabo #sababbin #sababbinfinafinai #gidanbadamasi #hadizagabon #maryambooth #sarkinwaka #nazirusarkinwaka #bushkiddo #wasa #dambe #kida #koyidakanka #jarumai #jaruman #izzarso #awa24 #murnatv #lafiya #kiwonlafia #jiki #likita #ciwo #magani #cuta #cutar #waraka #rashinlafiya #kwakwalwa #hankali #rashinhankali #ciwonhauka #hauka #rashinlafiya