У нас вы можете посмотреть бесплатно Abubuwan da zan yi don magance matsalar tsaro a Najeriya - Ministan tsaron Najeriya или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A tattaunawar da muka yi da ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya ce ya aika wa wasu jihohi gargadin cewa sulhun suke yi da ‘yan bindiga yana kawo cikas ga aikin da suke yi. Ministan ya kuma bayyana aniyarsa ta gina katanga a wasu iyakokin Najeriya domin hana ƙarin ‘yan bindiga shiga ƙasar. A hirar ya kuma bayyana manyan abubuwan da suka sa aka kasa shawo kan matsalar tsaro a ƙasar da kuma salon da zai yi amfani da domin kawo ƙarshen matsalar.