У нас вы можете посмотреть бесплатно Ramadan Tafseer Day 20 1425/2004: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Surah 06: An'am Ayah: 50-60 Tambayoyi/Amsa: 1. Mace ce ta tafi yaji, kafin a sasanta ta dawo sai mijin ya rasu, tace zata dawo tayi takaba a dakin ta sai uban mijin yace A'a ta tsaya a can. To miye abunyi? 2. Sun samu sabani da mahaifinsa kuma abunda ya fahimta matar mahaifin take zuga shi, duk alherin da yayi masa baya karɓa. Ayi wa mahifinshi Nasiha. 3. Mahaifinsa yazo zai aurar da dansa to matar da ya nemo masa dan baya sonta, hakan yaja tsana daga mahaifi har takai ya saki mahaifiyar yaron. 4. Miyasa duk ran talata gidan Television NTA Barno basu saka mana karatu complete? 5. Mummunar dabi'a dake faruwa tsakanin mutane, namiji ya nemi namiji, mace ta nemi mace (Luwadi da Madigo). 6. Shin namiji Dan adam zai iya auren macen aljana, ko namijin aljani ya auri macen dan adam? 7. Akwai wadanda suke karbar bashin kaya a kasuwa amma kudi suke so, in sun karbi kayan sai su sayar suyi amfani da kudi, sai ya zamto ana binshi kudin kayan, hakan ya halatta? 8. Wani Dan uwa ne yace yana halartar wannan karatu tsawon shekaru amma yanzu ya samu jarabawar ji. Daga cikin abubuwan da Malam ya tattauna: 1. A ina mace zatayi takaba, gidan Mijinta ko gidan babanta? 2. Sharudan zaman Takaba 3. Auren dole ba Musulunci bane! 4. Nasiha akan yaduwar gay and lesbianism 5. Hukuncin da zaayi wa wadanda aka kama suna Luwadi 6. Kadaita Allaah a cikin siffofin sa 7. Ba wanda yasan Gaibu sai Allah! 8. Tabbatar da cewa Annabi SAW mutum ne da Jinsin halittu 9. Yadda ake yabon Annabi (SAW) da abun da ya darsu a cikin zuciya 10. Talakawa sunfi bin Annabawa 11. Jarabawan Allah tsakanin Mawadata da talakawa 12. Wanda yafi Ƙima da daraja acikin Mutane 13. Falalan masu kudi akan talakawa 14. Yadda ake Sallama 15. Nau'ukan Jahilci 16. Duk abunda Allah ya Haramta, dole akwai Cutarwa aciki 17. Tafarkin Annabi (SAW) da yadda ake karantar da Al'umma 18. Nasiha wa masu Wa'azi 19. Neman a sauko da azaba da kafurai sukayi 20. Ranar da tafi bakin ciki a rayuwar Annabi (SAW) 21. Muhimmancin Tafsirin Imam ibn KATHEER da Adwa'ul Bayan na Shanqiti 22. Mabudan gaibu guda 5 23. Shin yan Weather Forecast sun san Gaibu? 24. Shin Likitoci sun san Gaibu tunda suna iya fadin jinsin abun da za a haifa? 25. Kadaitar Allaah wajen sanin gaibu da sanin abunda ke cikin mahaifa 26. Bacci Yammacin Talata 20th ga watan Ramadan 1425 dai dai da 2nd November 2004 Daga Indimi Mosque Maiduguri { قُل لَّاۤ أَقُولُ لَكُمۡ عِندِی خَزَاۤىِٕنُ ٱللَّهِ وَلَاۤ أَعۡلَمُ ٱلۡغَیۡبَ وَلَاۤ أَقُولُ لَكُمۡ إِنِّی مَلَكٌۖ إِنۡ أَتَّبِعُ إِلَّا مَا یُوحَىٰۤ إِلَیَّۚ قُلۡ هَلۡ یَسۡتَوِی ٱلۡأَعۡمَىٰ وَٱلۡبَصِیرُۚ أَفَلَا تَتَفَكَّرُونَ (50) وَأَنذِرۡ بِهِ ٱلَّذِینَ یَخَافُونَ أَن یُحۡشَرُوۤا۟ إِلَىٰ رَبِّهِمۡ لَیۡسَ لَهُم مِّن دُونِهِۦ وَلِیࣱّ وَلَا شَفِیعࣱ لَّعَلَّهُمۡ یَتَّقُونَ (51) وَلَا تَطۡرُدِ ٱلَّذِینَ یَدۡعُونَ رَبَّهُم بِٱلۡغَدَوٰةِ وَٱلۡعَشِیِّ یُرِیدُونَ وَجۡهَهُۥۖ مَا عَلَیۡكَ مِنۡ حِسَابِهِم مِّن شَیۡءࣲ وَمَا مِنۡ حِسَابِكَ عَلَیۡهِم مِّن شَیۡءࣲ فَتَطۡرُدَهُمۡ فَتَكُونَ مِنَ ٱلظَّـٰلِمِینَ (52) وَكَذَ ٰلِكَ فَتَنَّا بَعۡضَهُم بِبَعۡضࣲ لِّیَقُولُوۤا۟ أَهَـٰۤؤُلَاۤءِ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَیۡهِم مِّنۢ بَیۡنِنَاۤۗ أَلَیۡسَ ٱللَّهُ بِأَعۡلَمَ بِٱلشَّـٰكِرِینَ (53) وَإِذَا جَاۤءَكَ ٱلَّذِینَ یُؤۡمِنُونَ بِـَٔایَـٰتِنَا فَقُلۡ سَلَـٰمٌ عَلَیۡكُمۡۖ كَتَبَ رَبُّكُمۡ عَلَىٰ نَفۡسِهِ ٱلرَّحۡمَةَ أَنَّهُۥ مَنۡ عَمِلَ مِنكُمۡ سُوۤءَۢا بِجَهَـٰلَةࣲ ثُمَّ تَابَ مِنۢ بَعۡدِهِۦ وَأَصۡلَحَ فَأَنَّهُۥ غَفُورࣱ رَّحِیمࣱ (54) وَكَذَ ٰلِكَ نُفَصِّلُ ٱلۡـَٔایَـٰتِ وَلِتَسۡتَبِینَ سَبِیلُ ٱلۡمُجۡرِمِینَ (55) قُلۡ إِنِّی نُهِیتُ أَنۡ أَعۡبُدَ ٱلَّذِینَ تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِۚ قُل لَّاۤ أَتَّبِعُ أَهۡوَاۤءَكُمۡ قَدۡ ضَلَلۡتُ إِذࣰا وَمَاۤ أَنَا۠ مِنَ ٱلۡمُهۡتَدِینَ (56) قُلۡ إِنِّی عَلَىٰ بَیِّنَةࣲ مِّن رَّبِّی وَكَذَّبۡتُم بِهِۦۚ مَا عِندِی مَا تَسۡتَعۡجِلُونَ بِهِۦۤۚ إِنِ ٱلۡحُكۡمُ إِلَّا لِلَّهِۖ یَقُصُّ ٱلۡحَقَّۖ وَهُوَ خَیۡرُ ٱلۡفَـٰصِلِینَ (57) قُل لَّوۡ أَنَّ عِندِی مَا تَسۡتَعۡجِلُونَ بِهِۦ لَقُضِیَ ٱلۡأَمۡرُ بَیۡنِی وَبَیۡنَكُمۡۗ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِٱلظَّـٰلِمِینَ (58) } [Surah Al-Anʿām: 50-60 ] 20 Ramadan Tafseer 1425/2004 00:00 Gabatarwa 01:19 Matsayin takaba ga matar da ta tafi yaji mijinta ya rasu 02:30 Sharudan zaman Takaba da wurin da ya kamata a yi ta 04:30 Nasiha akan sabani tsakanin uba da da 07:20 Matsalar auren dole da tasirinsa ga iyali 12:00 Nasiha akan yaduwar Luwadi da Madigo da hukuncinsu 14:40 Shin mutum zai iya auren aljani? 17:10 Hukuncin karbar bashin kaya ana sayarwa don samun kudi 23:30 Kadaita Allaah wajen sanin Gaibu 24:50 Annabi SAW mutum ne kuma jinsinsa daban da na mala'iku 34:50 Matsayin talakawa da mawadata a wajen Allah 41:45 Ladaban Sallama da nau'ukan jahilci 45:50 Nasiha wa masu Wa'azi da yadda ake karantarwa 56:00 Labarin ranar da tafi bakin ciki a rayuwar Manzo SAW 1:00:09 Muhimmancin Tafsirin Ibn Katheer da Adwa'ul Bayan 1:00:39 Mabudan Gaibu guda biyar 1:03:20 Matsayin Weather Forecast da Likitoci game da sanin gaibu 1:05:20 Kadaitar Allah wajen sanin abin da ke cikin mahaifa da bacci