У нас вы можете посмотреть бесплатно Bukin bude Tafsir Al Qur'ani Daga Sheikh Yusuf Sambo Rigachukum da Hafiz Abdullahi Baffa или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
BUKIN BUDE TAFSIRIN ALQUR'ANI MAIGIRMA NA BANA 1446/2025 DAGA MASALLACIN JUMA'AR IZALA NA DAYA DAKE GARIN GOMBE. 02/03/2025-02/09/1446. Hotuna yayin bukin bude Tafsirin Alqur'ani maigirma na Jihar Gombe, Wanda Sheikh Yusuf Sambo Rigachukum da Hafiz Abdullahi Baffa Itas suka bude ayau 2 ga Watan Ramadan 1446/2025 Wannan Tafsiri an bude shine a Masallacin Juma'ar Izala na daya dake New commercial area Gombe. Kuma Insha Allahu za'aci gaba ne da gabatar da wannan Tafsiri har zuwa kusan karshen Watan Ramadan. Allah yasa yadda aka bude wannan Tafsiri lafiya, Allah yasa muga karshensa lafiya, Allah yasa muna daga cikin wayanda zasu samu Rahma da Gafara da Kuma Yan tuwa daga Wuta a wannan Wata Mai Alfarma na Ramadan Amin. Jibwis Gombe State Internet Media Committee Under the Leadership of Ustaz Hammam Hamza Adam ( Abu Yusrah Gombe).