У нас вы можете посмотреть бесплатно Tafseer Suratu Ali-Imran Darasi Na 037 Daga Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
[Tafsirin Surah Âl-Imrân:] Darasi Na 37 [Surah Âl-Imrân: 44] { ذَ ٰلِكَ مِنۡ أَنۢبَاۤءِ ٱلۡغَیۡبِ نُوحِیهِ إِلَیۡكَۚ وَمَا كُنتَ لَدَیۡهِمۡ إِذۡ یُلۡقُونَ أَقۡلَـٰمَهُمۡ أَیُّهُمۡ یَكۡفُلُ مَرۡیَمَ وَمَا كُنتَ لَدَیۡهِمۡ إِذۡ یَخۡتَصِمُونَ } Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah) 24-1-1445 11-08-2023 Daga cikin abubuwan da Tafsirin ya kunsa 1. Fifikon Alkur'ani a kan littattafan da Allah (SWT) ya saukar 2. Ta wane bangare ne Allah ya zabi Nana Maryam a kan matan talikai? 3. Raddi ga masu riya cewa Annabi Isa (A.S) wani bangare ne na Allah 4. Me ya sa aka fara ambatar lakabin Annabi Isa kafin sunansa? 5. Me malaman tafsiri suka fada game da ma'anar kalmar " Almasihu"? 6. Mene ne mafi kololuwar matsayin Annabi Isa (A.S)? Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇 • Tafseer Suratu Ali-Imran Darasi Na 037 Dag... Ayi sauraro lafiya