У нас вы можете посмотреть бесплатно Muhimmin Bayani Daga Bakin Shugaban Makaranta | Mu’assasah или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Wannan bidiyo na ƙunshe da muhimmin bayani daga bakin Shugaban Makaranta, wanda ya shafi dalibai, iyaye da duk masu ruwa da tsaki a harkar karatun Al-Qur’ani. A cikin wannan jawabi, Shugaban Makaranta ya bayyana: Muhimmancin tsari da ladabi a makaranta Shawarwari ga dalibai domin samun nasara Saƙo na musamman ga iyaye da al’umma Muna roƙon ku ku kalla bidiyon gaba ɗaya, ku yada shi domin amfanin jama’a, sannan ku barmu da ra’ayoyinku a comment. 📌 Kada ku manta ku Subscribe, Like & Share domin samun irin waɗannan muhimman bayanai a kai a kai. Allah Ya sanya alheri, Ya sa mu dace.