У нас вы можете посмотреть бесплатно Mahaifina ne ke yi wa Sarkin Kano shayi – Ado Gwanja или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na biyar, fitaccen mawaki kuma dan wasan fina-finan Hausa na Kannywood, Ado Gwanja ne ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya ciki har da cewa "zai yi wuya ya kara aure kasancewar shi 'kan-ta-ce ne.'' Ado Gwanja ya kuma shaida wa BBC irin matar da yake so "ba doguwa ba, ba gajeriya ba kuma ba siririya ba ba mai kiba ba." Dangane da sana'ar gidansu da ya gada, ya ce "ba don waka ba da watakila yanzu shayi nake sayarwa", saboda a cewarsa mahaifinsa ne mai shayin Sarkin Kano. "Idan Sarkin kano zai sha shayi sai ya turo wurin mahaifina." Website: https://www.bbc.com/hausa Facebook: / bbchausa Instagram: / bbchausa Twitter: / bbchausa