У нас вы можете посмотреть бесплатно Comr. Sabo: Buhari ya Bar Tarihi Mai Karfi a Najeriya или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A wannan faifan bidiyon, mun tattauna da fitaccen masani kan siyasa kuma mai fasaha wajen bayani, Comr. Sabo Muhammad, inda ya yi cikakken bayani kan gudummawar tsohon shugaban kasa Marigayi Muhammadu Buhari wajen ci gaban Najeriya. Comr. Sabo ya bayyana yadda Buhari ya kafa tubalin wasu manyan ayyuka da manufofi da za su ci gaba da amfanar da kasa har bayan rasuwarsa. Wannan hira zata taimaka wajen fahimtar gado da tarihin da Buhari ya bari. 🛎️ Kada ku manta ku Subscribe, ku danna Like, ku kuma Share don wasu karin shirye-shirye masu ma'ana.