У нас вы можете посмотреть бесплатно 3 SHEIKH MODU MUSTAPHA MAIDUGURI RAMADAN TAFSIR 2016/1437 DAY 3 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Live update From Maiduguri. Ramadan Day 3 /1437 8/June /2016 Akarkashin Jibwis Nhq Jos-Nigeria Wanda Yake Gabatar da Tafsirin Sheikh Modu Mustapha Albarnawy (Mataimakin Sakataren Majalisar Malamai Na Qunkiyar Izalah na Kasa) Tareda Hafeez Shugaba Muhammad Abdulrahman Cikin Suratul An-Noor Aya ta 36 Cikin Tafsirin sa Mallam Yayi magana sosai akan Masallaci Saboda wadansu sundauka Masallaci Wajen Kasuwanci, Hira dasauransu Yasake jan Hankali Direbobi Musamman Masu tukan Keke Napep Anakiran Sallah amma baza susaya suyi Sallah Akan Lokaci ba Saboda Neman Kudi Yawuje Gabansu. Mallam Yace Aji Tsoron Allah Anan Masallacin Al-Amin Islamic Foundation Dake Circular Road a Maiduguri Insha Allah Zamu Kau muku Audio Mp3 Na Tafsirin zakuji Jibwis Social Media committee Borno