У нас вы можете посмотреть бесплатно 🔥SIRRIN TEL AVIV DA AKA BOYE A GOOGLE MAPS! Iran Ta Kai Hari Kan Boyayyen sirrin Isra’ila? 😱🚀 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A wannan bidiyon zamu bayyana wani babban sirri da ke cikin birnin Tel Aviv wanda aka boye daga taswirar Google Maps da kuma Yandex Maps. Rahotanni sun nuna cewa a karkashin titin Leonardo Da Vinci Street akwai wata boyayyar cibiyar leken asiri da cibiyar umarnin soja ta Isra’ila da ke karkashin kasa. Ana zargin cewa rundunar Islamic Revolutionary Guard Corps ta kai hari kan wannan wuri mai matukar muhimmanci da ke cikin cibiyar tsaron Isra’ila The Kirya. Shin da gaske Iran ta iya kai hari har wannan boyayyen bunker? Shin wannan zai iya sauya yadda yakin ke tafiya? Ku kalli wannan bidiyo domin jin cikakken bayani game da wannan sirrin da ya girgiza duniya.#Iran #Israel #TelAviv #MiddleEastWar #LabaranDuniya #BreakingNews #IranVsIsrael #Duniya #Sojoji #TaskarTsiraTV