У нас вы можете посмотреть бесплатно Du'a'ul Khatmah tare da Malama Hajara Danladi tare da sauran Ɗalibai_ Mu'assasatu Sheikh Muhd Rabi'u или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an Makaranta ce da ake Haddace Alqur'ani a shekara daya kuma kyautace batare da biyan ko sisi ba, makaranta ce da Marigayi Sheikh Dr Khalipha Isyaka Rabi'u ya Assasa tun a shekarar 2017 Wannan makaranta tana zaune a garin Kano a Unguwa Sani Mai Nagge (B). Alqur'ani shine abinda ake karantarwa akwai malamai a ƙalla 30 akwai kyawawan ajujuwa kowane dalibi zai samu cikakkiyar kulawa daga malamai sannan akwai abinci da ake bawa dalibai kyauta.