У нас вы можете посмотреть бесплатно Gaggawa: Kasashe na ficewa daga Iran — Shin yaki na zuwa? или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tashin hankali tsakanin Iran da Amurka na kara tsananta. Kasashe da dama — ciki har da kawancen Amurka — sun fara gargadin ‘yan kasarsu su bar Iran nan da nan. Wasu jakadanci ma sun fara rage ma’aikata ko barin yankin. Me wannan ke nufi a zahiri? Shin wannan alama ce cewa yaki na kusa? Ko kuwa matakin kariya ne kawai? A wannan bidio, za mu yi nazari mai zurfi kan: Dalilin da yasa kasashe ke bada umarnin barin kasa Me yasa jakadanci ke ficewa Alamomin da ke nuna yiwuwar rikici Abin da zai iya faruwa a kwanaki masu zuwa ⚠️ Shin wannan mataki ne na karshe kafin rikici? Ku rubuta ra’ayinku a comment. Tensions between Iran and the United States are rising. Multiple countries — including key U.S. allies — are now urging their citizens to leave Iran immediately. Some embassies are also reducing staff and preparing contingency plans. What does this really mean? Is this a serious sign that war could be approaching? Or is it a precautionary safety measure? In this video, we break down: Why governments issue evacuation warnings What embassy staff departures signal Key indicators of potential escalation What to watch in the coming days ⚠️ Are these evacuation warnings the final signal before a major escalation? Drop your thoughts in the comments below.