У нас вы можете посмотреть бесплатно Mijina Ya Tursasa Min Saduwa da Rana a Ramadan | Tambayoyin Auratayya или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tambayoyi 1- Hukuncin Auren da aka daura ba'a tare ba sai aka kara daura wani akai ba tare da an warware na farkon ba, kuma har ciki ya shiga a na biyun. 2- Hukuncin mijin da yake nuna bambanci karara tsakanin matansa da yayansa. 3- Hukuncin mijin da ya tursasawa matarsa saduwa da rana yayin Ramadan 4- Shin mutum zai iya kusantar daya daga cikin iyalansa ko da ba kwananta bane.? 5- Hukuncin wanda ke kudure da niyyar sakin matarsa, amma bai furta ba 6- Hukuncin komar da matar da iyaye sukayi umarni da sakinta, bayan sun rasu.