У нас вы можете посмотреть бесплатно Ramadan Tafseer Day 25 1425/2004: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Surah 06: An'am Ayah: 100-113 Tambayoyi/Amsoshinsu: 1. Mecece hikimar da Allah ya kadaita namiji ya auri mata 4 amma kuma Manzon Allah ya auri mata fiye da 4? 2. Ance kowane namiji za a ba shi mata Hurul-In guda 2, to ita mace fa in mijinta bai shiga Aljannah ba ya za a yi? 3. Hukuncin bawa kafiri Alqur'ani don ya karanta ko Allah zai sa ya fahimci Musulunci. 4. Malam wasu sunce su sukayi fushi da kai shi yasa kayi rashin lafiya, shin da gasken ne? Abubuwan da Malam ya tattauna: 1. Hikimar da tasa Manzon Allah (SAW) ya auri mata 9. 2. Babu gwauro a Aljannah. 3. Tsakanin matan Aljannah da matan duniya, wadanne ne suka fi kyau? 4. Allah ba shi da Ɗa. 5. Ma'anar Rab (رَبّ). 6. Za a ga Allah a Lahira. 7. Shin ana iya ganin Allah a duniya? 8. Shin Manzon Allah (SAW) ya ga Allah? 9. Nau'ukan Qaddarar Allah. 10. Me yasa Allah ya halicci wasu kafirai? 11. Umarni 3 da hani 3 da Allah ya yi. 12. Tsakanin Alfasha da Almunkari wanne ya fi muni? 13. Shin Allah ne ya qaddara kafirai suka zama kafirai? 14. Shin Allah ne ya qaddara masu shan giya su sha giya? 15. Yin hujja da Shari'ah ba a yin hujja da Qaddara! 16. Kar ku zagi ababen bautan kafirai saboda kar su zagi Allah! 17. Kira zuwa ga matasa masu fasa signboard na Chochi (Church). 18. Shiriya a hannun Allah take! 19. Shaidanun mutane da shaidanun aljanu. 20. Kowane dan Adam na da aljaninsa (Qarin). 21. Da'awar gaskiya. Yammacin Lahadi 25 ga watan Ramadan 1425 dai dai da 07 November 2004 Daga Indimi Mosque Maiduguri { وَجَعَلُوا۟ لِلَّهِ شُرَكَاۤءَ ٱلۡجِنَّ وَخَلَقَهُمۡۖ وَخَرَقُوا۟ لَهُۥ بَنِینَ وَبَنَـٰتِۭ بِغَیۡرِ عِلۡمࣲۚ سُبۡحَـٰنَهُۥ وَتَعَـٰلَىٰ عَمَّا یَصِفُونَ (100) بَدِیعُ ٱلسَّمَـٰوَ ٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ أَنَّىٰ یَكُونُ لَهُۥ وَلَدࣱ وَلَمۡ تَكُن لَّهُۥ صَـٰحِبَةࣱۖ وَخَلَقَ كُلَّ شَیۡءࣲۖ وَهُوَ بِكُلِّ شَیۡءٍ عَلِیمࣱ (101) ذَ ٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبُّكُمۡۖ لَاۤ إِلَـٰهَ إِلَّا هُوَۖ خَـٰلِقُ كُلِّ شَیۡءࣲ فَٱعۡبُدُوهُۚ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ وَكِیلࣱ (102) لَّا تُدۡرِكُهُ ٱلۡأَبۡصَـٰرُ وَهُوَ یُدۡرِكُ ٱلۡأَبۡصَـٰرَۖ وَهُوَ ٱللَّطِیفُ ٱلۡخَبِیرُ (103) قَدۡ جَاۤءَكُم بَصَاۤىِٕرُ مِن رَّبِّكُمۡۖ فَمَنۡ أَبۡصَرَ فَلِنَفۡسِهِۦۖ وَمَنۡ عَمِیَ فَعَلَیۡهَاۚ وَمَاۤ أَنَا۠ عَلَیۡكُم بِحَفِیظࣲ (104) وَكَذَ ٰلِكَ نُصَرِّفُ ٱلۡـَٔایَـٰتِ وَلِیَقُولُوا۟ دَرَسۡتَ وَلِنُبَیِّنَهُۥ لِقَوۡمࣲ یَعۡلَمُونَ (105) ٱتَّبِعۡ مَاۤ أُوحِیَ إِلَیۡكَ مِن رَّبِّكَۖ لَاۤ إِلَـٰهَ إِلَّا هُوَۖ وَأَعۡرِضۡ عَنِ ٱلۡمُشۡرِكِینَ (106) وَلَوۡ شَاۤءَ ٱللَّهُ مَاۤ أَشۡرَكُوا۟ۗ وَمَا جَعَلۡنَـٰكَ عَلَیۡهِمۡ حَفِیظࣰاۖ وَمَاۤ أَنتَ عَلَیۡهِم بِوَكِیلࣲ (107) وَلَا تَسُبُّوا۟ ٱلَّذِینَ یَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ فَیَسُبُّوا۟ ٱللَّهَ عَدۡوَۢا بِغَیۡرِ عِلۡمࣲۗ كَذَ ٰلِكَ زَیَّنَّا لِكُلِّ أُمَّةٍ عَمَلَهُمۡ ثُمَّ إِلَىٰ رَبِّهِم مَّرۡجِعُهُمۡ فَیُنَبِّئُهُم بِمَا كَانُوا۟ یَعۡمَلُونَ (108) وَأَقۡسَمُوا۟ بِٱللَّهِ جَهۡدَ أَیۡمَـٰنِهِمۡ لَىِٕن جَاۤءَتۡهُمۡ ءَایَةࣱ لَّیُؤۡمِنُنَّ بِهَاۚ قُلۡ إِنَّمَا ٱلۡـَٔایَـٰتُ عِندَ ٱللَّهِۖ وَمَا یُشۡعِرُكُمۡ أَنَّهَاۤ إِذَا جَاۤءَتۡ لَا یُؤۡمِنُونَ (109) وَنُقَلِّبُ أَفۡـِٔدَتَهُمۡ وَأَبۡصَـٰرَهُمۡ كَمَا لَمۡ یُؤۡمِنُوا۟ بِهِۦۤ أَوَّلَ مَرَّةࣲ وَنَذَرُهُمۡ فِی طُغۡیَـٰنِهِمۡ یَعۡمَهُونَ (110) ۞ وَلَوۡ أَنَّنَا نَزَّلۡنَاۤ إِلَیۡهِمُ ٱلۡمَلَـٰۤىِٕكَةَ وَكَلَّمَهُمُ ٱلۡمَوۡتَىٰ وَحَشَرۡنَا عَلَیۡهِمۡ كُلَّ شَیۡءࣲ قُبُلࣰا مَّا كَانُوا۟ لِیُؤۡمِنُوۤا۟ إِلَّاۤ أَن یَشَاۤءَ ٱللَّهُ وَلَـٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ یَجۡهَلُونَ (111) وَكَذَ ٰلِكَ جَعَلۡنَا لِكُلِّ نَبِیٍّ عَدُوࣰّا شَیَـٰطِینَ ٱلۡإِنسِ وَٱلۡجِنِّ یُوحِی بَعۡضُهُمۡ إِلَىٰ بَعۡضࣲ زُخۡرُفَ ٱلۡقَوۡلِ غُرُورࣰاۚ وَلَوۡ شَاۤءَ رَبُّكَ مَا فَعَلُوهُۖ فَذَرۡهُمۡ وَمَا یَفۡتَرُونَ (112) وَلِتَصۡغَىٰۤ إِلَیۡهِ أَفۡـِٔدَةُ ٱلَّذِینَ لَا یُؤۡمِنُونَ بِٱلۡـَٔاخِرَةِ وَلِیَرۡضَوۡهُ وَلِیَقۡتَرِفُوا۟ مَا هُم مُّقۡتَرِفُونَ (113) } [Surah Al-Anʿām: 100-113] 25 Ramadan Tafseer 1425/2004 00:00 Gabatarwa 00:50 Hikimar yawan matan Manzo (SAW) fiye da 4 09:50 Matsayin mata a Aljannah idan mazajensu sun fadi 11:00 Babu gwauro a Aljannah: Kyawun matan duniya a Aljannah 11:24 Maganar masu cewa sune sanadin rashin lafiyar Malam 11:40 Hukuncin bawa kafiri Alqur'ani don shiriya 17:30 Siffofin Allah: Allah ba shi da ɗa 21:30 Ma'anar "Ar-Rab" (Ubangiji) 25:20 Ganin Allah a Lahira da duniya (Shin Manzo SAW ya ga Allah?) 39:20 Nau'ukan Qaddara da hikimar halittar kafirai 42:00 Umarni da hanin Allah: Alfasha da Almunkari 45:50 Shin Qaddara ce ke sa mutum sabo ko kafirci? 47:15 Banbancin yin hujja da Shari'ah da kuma Qaddara 51:20 Ladaban da'awa: Haramcin zagin ababen bautan wasu 55:50 Nasiha ga matasa kan lalata kaddarorin wasu addinai 1:07:00 Shiriya a hannun Allah take 1:08:10 Shaidanun mutane da aljanu (Qarin) 1:12:40 Tsayuwa akan da'awar gaskiya