У нас вы можете посмотреть бесплатно Yadda Za A Kawo Karshen Dambarwar Masarautar Kano - Kwankwaso или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Jagoran Jam’iyyar NNPP ya zargi tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam’iyya mai mulki ta APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje da rashin niya mai kyau yayin da ya kirkiro masarautu biyar a jihar Kano a lokacin da yake gwamna. Tsohon gwamnan jihar Kano ya kuma ba da shawarar yadda za a kawo karshen dambararwar masaruatar. Kwankwaso ya bayyana hakan ne a wata hira da ya yi ta manema labarai wanda da Muryar Amurka ta halarta inda yace akwai jita jita mai karfi kan cewa akwai hanun gwamnatin tarayya kan dambarwar masarauta a jihar Kano. Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com Karin bayani akan Facebook: / voahausa Karin bayani akan Instagram: / voahausa Karin bayani akan Twitter: / voahausa Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu. Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.