У нас вы можете посмотреть бесплатно TURA TAKAI BANGO!!! TA KULLE DAKI TA CE KO SHI KO ITA | Shahara Talk Show EP.31 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
HAUSA: A cikin wannan kashi na ƙarshe na tattaunawar mu da Malama Hauwa’u Usman, wacce ita ce Founder & CEO na Amatullahi Orphans Foundation, mun ji wasu labarai masu taɓa zuciya game da kalubalen da suke fuskanta wajen taimakawa marayu, marasa lafiya, da ma magance rikice-rikicen aure. Malama Hauwa’u ta bada labarin wani miji da ke dukan matarsa, sai rana ɗaya matar ta ɗauki mataki da ya sa ma mijin ya koka yana neman agaji! Ku saurari cikakken bayani a cikin wannan kashi na ƙarshe na Shahara Talk Show a Tauraruwar Arewa TV. ENGLISH: In this final episode of our interview with Malama Hauwa’u Usman, Founder and CEO of Amatullahi Orphans Foundation, she shares real-life stories about their challenges — from helping orphans and paying medical bills for the poor to resolving marital conflicts. One shocking story tells of a man who constantly beat his wife until one night she decided to fight back — and the outcome will surprise you! 🔔 Subscribe for more inspiring Hausa interviews on Shahara Talk Show 📺 Tauraruwar Arewa TV — Voice of the North. #ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #MalamaHauwauUsman #AmatullahiOrphansFoundation #MijiDaMata #RikicinAure #Marayu #Taimako #ArewaYouTube Join this channel to get access to perks: / @tauraruwararewatv