У нас вы можете посмотреть бесплатно Tarihin Rayuwar Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tarihin Rayuwar Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi | Rasuwa da Wasiyyarsa Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Allah ya yi wa fitaccen malamin addini, Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, rasuwa a ranar Alhamis, 3 ga Afrilu, 2025 bayan fama da jinya na tsawon watanni uku. Wannan bidiyon zai kawo muku cikakken tarihin rayuwar Malam, daga haihuwa har zuwa rasuwa. Mun tattauna: Rayuwar Dr. Idris Abdulaziz tun daga ƙuruciyarsa a Bauchi Karatunsa a Saudiyya da gwanintarsa a tafsiri, hadisi da fiƙihu Ayyukansa na wa’azi da gudunmawarsa ga al’umma Kalubalen da ya fuskanta daga hukumomi tsakanin 2023 zuwa 2024 Ranar rasuwarsa da yadda aka gudanar da jana’izarsa Wasiyyarsa mai matuƙar muhimmanci game da hotuna, zaman makoki da ladabi a makabarta Muna kira ga al’umma da su kiyaye wasiyyar Malam, kuma su cigaba da yi masa addu’a. Allah ya gafarta masa, ya sanya shi cikin rahamarSa, ya albarkaci iyalansa da almajiransa. #DrIdrisAbdulaziz #TarihinRayuwa #RasuwarMalam #1ArewaTV #Wasiyya #Addini #Musulunci #Bauchi #Hausa Za ku iya danna Subscribe don samun sabbin bidiyo akan labarai, tarihi da wa’azi a Hausa. 📌 Ku biyo mu a Instagram: @1Arewa_Studio © 1Arewa TV – Inda Gaskiya Da Ilimi Ke Farko. mun gode da Kallon Bidiyon mu..kar ku manta kuyi Subcribing na channel namu mun ko ziyarci shafin mu na www.1arewa.com.ng domin Samu wasu bidiyo Indan Kana da mastala da abubuwan da muke sakawa ko wallafa a shafin mu zaka iya tuntuba mu ta https://1arewa.com.ng/contact ko ta email namu [email protected] ku ziyararci Wasu Shafin mu Subscribe: ( / 1arewamk ) Twitter: ( / 1arewa_tv ) Facebook: ( / 1arewa ) Instagram: ( / 1arewa_tv ) Tiktok: ( tiktok.com/@1arewa_tv ) Website/Blog: ( https://1arewa.com.ng )