У нас вы можете посмотреть бесплатно Ina son ka! | Koyi Harshen Turanci Tare da Akili | Shirye shirye masu ilimantarwa или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Bush Baby yana son 'yan uwansa maza da mata. Itama Happy Hippo tana son 'yar uwarta. Little Lion yana son dukkan iyalinsa. Akili kuma tana son KA! Yara daga shekara uku zuwa shida na jin dadin yawo tare da Akili a Lalaland. Zasu koyi lambobi, siffofi, harrufa, zane, sabbin kalmomi a harshen turanci da kuma sauran su. Ku yi Subscribe domin samun shirin talabijin na yara - Akili and Me! Shirye-shirye masu ilimantarwa ga yara wanda aka shirya a Afrika don yaran Afrika. www.akiliandme.com www.facebook.com/akiliandme Yazo muku ne daga Human Development Innovation Fund, Ɗaukar nauyi daga UKAID, Grand Challenges Canada: Saving Brains ne suka dauki nauyin kawo muku wannan shiri. www.ubongo.org #AkiliandMe #ilimi #ShiryeShiryeMasuIlimantarwaGaYara