У нас вы можете посмотреть бесплатно Rasha da Nijar Sun Sabunta Yarjejeniyar Makamashin Nukiliya – Shin Wannan Sabon Mataki ne ga Sahel? или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Firaministan Rasha ya kai wata ziyara ta tarihi a Jamhuriyar Nijar inda suka sabunta muhimmin yarjejeniya kan makamashin nukiliya. Wannan mataki yana iya sauya makomar yanki baki ɗaya, musamman ƙasashen Sahel. A cikin wannan bidiyo, mun bayyana cikakken bayani, ra’ayoyin jama'a da kuma abin da hakan zai iya nufi ga makomar wutar lantarki da zaman lafiyar yankin. 📍 Niamey, Nijar 🗓️ Agusta, 2025 🎧 Ji cikakken bayani a cikin audio ɗinmu! #Nijar #Rasha #Makamashi #Nukiliya #YarjejeniyarRashaDaNijar #Putin #Tiani #Sahel #Afrika #Lantarki #Energy #HausaNews #HausaMedia #SabonYarjejeniyane #Tsaro #CiGabanAfrika