У нас вы можете посмотреть бесплатно Ina tuna aikin BBC Hausa da abubuwa masu dadi – Halilu Ahmad Getso или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A yayin da BBC Hausa ta cika shekara 65 da kafuwa ranar 13 ga watan Maris, sashen yana kawo muku hirarraki da tsofaffin ma'aikatansa. Mun fara fitar da jerin hirarrakin ranar Talata 1 ga watan Maris na shekarar 2022. Tsoffafin ma'aikatan sun yi bayanai ne a kan yadda suka samu aikin BBC da yadda ya kasance musu, da rayuwa bayan sun bar aikin da dai wasu abubuwan da suka shafe su. A yau za mu gabatar muku da hira ne da tsohon abokin aikinmu Halilu AHmed Getso.