У нас вы можете посмотреть бесплатно 🔴 AL’AMARI MAI TADA HANKALI A KANO! или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
🔴 AL’AMARI MAI TADA HANKALI A KANO! Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta bayyana nasarar kama wadanda ake zargi da kisan wata mata da yayanta a unguwar Dorayi. Wannan mummunan lamari ya girgiza al’umma tare da tayar da tambayoyi masu yawa. A cikin wannan bidiyon, za ku ji cikakken bayani kan yadda lamarin ya faru, matakan da ‘yan sanda suka dauka, da kuma abin da doka ta tanada ga masu aikata irin wannan laifi. Ku kalli bidiyon har ƙarshe domin fahimtar gaskiyar wannan lamari mai tayar da hankali. 👉 Kada ku manta ku Subscribe, kuyi Like, sannan ku Share domin samun sahihan labarai da bayanai masu muhimmanci daga Kano da Najeriya baki ɗaya. HASHTAGS: #KanoPolice #Dorayi #BreakingNews #KisanKai #LabaranKano #NigeriaNews #YanSanda #HausaNews #CikakkenBayani #TononSilili #Trending #Justice