У нас вы можете посмотреть бесплатно Daliban wasu fasaha inda suka kawo Gov. Abba K Yusuf irin abubuwan kere-keren fasaha dasuke kerawa. или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
A wannan rana ta Talata, Gwamnatin Jihar Kano, karkashin jagorancin zababben Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba K Yusuf ta mika takardun daukar aiki ga malaman koyar da lissafi 400 a makarantun Jihar Kano, tare da bawa mutane 1,600 takardun daukar aikin gadi a makarantun Sikandire dake fadin jihar Kano. Taron ya gudana ne a Babban Dakin Taro na Fadar Gwamnatin Kano, wato Coronation Hall, inda Mataimakin Gwamnan Kano, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, Shugaban Majalisar Jaha, Shugaban Ma’aikatan Jihar Kano, kwamishinoni, masu bawa Gwamna shawara, shugabanin kananan hukumomi, kungiyoyin ilimi, ‘yan kasuwa, da sauran manyan baki suka halarta. 18/11/2025.