У нас вы можете посмотреть бесплатно Are GMOs Safe for Nigeria? | Hausa | Dr Abdulrazak Ibrahim или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Wannan episode na #FitilaPodcast mun tattauna da Dr. Abdulrazak Ibrahim, gogaggen masani kan iri da tsarin abinci, kan batun GMO (Genetically Modified Organisms) a Najeriya da ma duniya baki daya. Arewacin Najeriya na samar da kaso mafi girma na abinci da kiwo a ƙasarnan, amma ana barin yankin, musamman manomanta a baya kan tattaunawa game da GMO - muhimmancinsa ko akasin hakan. Wannan ya sa muka ga ya dace mu tattauna da Dr. Abdulrazak domin ya bayyana menene GMO, amfaninsu, shakku da jita-jita game da lafiyar su, da rawar da za su iya takawa wajen magance matsalar rashin abinci. Abubuwan da muka tattauna sun kunshi: Mene ne GMO, kumamene ne bambancisu tsakaninsu da hybrid seeds? Gaskiya da ƙarya game da GMO da lafiyar jama’a. Dalilin da ya sa wasu ƙasashe suka hana GMO yayin da wasu suka rungume su. Shin manoma za su iya adana irin GMO su sake shuka? Tasirin GMO ga tsaron abinci da ‘yancinmu a Najeriya Tasirin al’ada da addini kan yadda jama’a ke karɓar GMO Wannan hira mun gudanar da ita cikin HARSHEN HAUSA don jama’ar Arewacin Najeriya su fahimci batun cikin sauƙi. 👉 Ka ajiye tambayarka a comments. 👉 Ka yi subscribing domin samun irin waɗannan tattaunawa masu muhimmanci kan kiwon lafiya, al’umma, da ci gaban ƙasa. The Fitila Podcast shines a light on transformative ideas and sparks change. Each episode features diverse voices sharing impactful stories and solutions. 🔔 Subscribe now and hit the notification bell to be the first to catch future episodes: / @misbahuelhamza 📌 Remember to like, share, and share your thoughts in the comments—we can't wait to hear your perspective! Sound Attribution: Ominous Trap Beat by mabdog -- https://freesound.org/s/447304/ -- License: Attribution 4.0 #FitilaPodcast #Kano #Culture #Identity #Soccer #AfricanStudies #InspiringChange