У нас вы можете посмотреть бесплатно Wannan Shine Malam Daurawa 04 | Rumfar Africa Podcast или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Tambayoyi 1.Shin Malam Iya Karatun Allo Yayi ko Islamiyya 2. Duba Da Unguwar Da Malam Ya Taso, Shin Gidan Alkur’ani Kadai Akeyi Ko Da Litattafai.? A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya. Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin. @rumfarafrica