У нас вы можете посмотреть бесплатно Da Samari Sun San Da KAFI… Da An Tada Kura A Aure! 😳| SHAHARA TALK SHOW. EP86 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV 🟢 A wannan sabon shirin na Shahara Talk Show, ni da Mustapha Idris Yusuf mun tattauna kan wani abu mai tayar da hankali da ake kira “KAFI.” Mene ne Kafi? Shin gaskiya ne ana iya yiwa mutum asiri ko tsafi a hana shi barin wuri ko hana mace yin aure? Mustapha ya bada labarin wani mai gida da ya kafe maigadinsa har na wasu shekaru ba tare da albashi ko kulawa ba – kuma abin mamaki shine shi ma an yi masa asiri ya manta da gidan! A wani labarin kuma, wani saurayi ya yiwa budurwarsa asiri domin kada ta yi aure. Amma abin da ya faru daga baya ya girgiza mutane. Wannan shiri ya ƙunshi darasi, gargadi da kuma fahimtar abin da ke faruwa a cikin al’umma. Kada ku manta ku danna Subscribe, ku yi Like, ku kuma raba shirin domin wasu su amfana. 📺 Tauraruwar Arewa TV 🎙️ SHAHARA TALK SHOW 🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time) 💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers! --- ❤️ *Join this channel to get access to perks:* / @tauraruwararewatv 📧 *Contact:* tauraruwararewatv@gmail.com #ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #ArewaTalkShow #HausaTalkShow #Soyayya #Aure #Rayuwa #ArewaYouTube Join this channel to get access to perks: / @tauraruwararewatv