• ClipSaver
ClipSaver
Русские видео
  • Смешные видео
  • Приколы
  • Обзоры
  • Новости
  • Тесты
  • Спорт
  • Любовь
  • Музыка
  • Разное
Сейчас в тренде
  • Фейгин лайф
  • Три кота
  • Самвел адамян
  • А4 ютуб
  • скачать бит
  • гитара с нуля
Иностранные видео
  • Funny Babies
  • Funny Sports
  • Funny Animals
  • Funny Pranks
  • Funny Magic
  • Funny Vines
  • Funny Virals
  • Funny K-Pop

Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser скачать в хорошем качестве

Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser 2 года назад

скачать видео

скачать mp3

скачать mp4

поделиться

телефон с камерой

телефон с видео

бесплатно

загрузить,

Не удается загрузить Youtube-плеер. Проверьте блокировку Youtube в вашей сети.
Повторяем попытку...
Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser
  • Поделиться ВК
  • Поделиться в ОК
  •  
  •  


Скачать видео с ютуб по ссылке или смотреть без блокировок на сайте: Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser в качестве 4k

У нас вы можете посмотреть бесплатно Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:

  • Информация по загрузке:

Скачать mp3 с ютуба отдельным файлом. Бесплатный рингтон Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser в формате MP3:


Если кнопки скачивания не загрузились НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru



Yadda ake MIGRATION a Pi network zuwa Pi wallet DAI-DAI✅ Yadda ake Transaction a Pi wallet pibrowser

Yadda ake MIGRATION zuwa pi wallet, MAINNET SUCCESSFULLY In sha Allah ba tare da An samu wata tangarɗa ba. __________________________________________________________ 🛑Domin joining TELEGRAM namu a danna wannan LINK ɗin 👉 https://t.me/cryptoathausa 📢 Ina Ma'abota MINING 🤔 📢 Pi,CORE,AVIVE,Bondex,CatStar,CBDC,OMEGA,,Sidra,,etc ✍️✍️ Ina mai farin cikin yi musu albishir da cewa , Duk wadda yasan sabon shigowa ne harkar CRYTO CURRENCY, ko kuma bai shiga harkar ba kwata kwata ba, amma yana da sha'awar shiga, toh wannnn damar tasa ce, duba da irin manyan damammaki da ruwan kuɗi 💰💰🤑🤑da ake analysing na kasantuwarsa da afkuwarsa a Shekarar 2024 , wadda bisa hasashe na ilimi, Mutane da yawa zasu zama💸💸🤑🤑 MILONIYAS & 💵💵💵BILONIYAS idan son so a shekarar mai zuwa In sha Allah 🤲 Amma kuma menene dalilin faruwar hakan?🤔🤔🤔 Amsa; ✍️Sakamakon sabon💹 BULL RUNS 💹da za'a Shiga ko zai wakana ɗin a duniyar CRYTOCURRENCY a shekarar ta 2024. Menene BULL RUN?🤔 ✍️Bull run a CRYPTO yana nufin wani lokaci ne da kasuwar crypto currency take hauhauwa,, farashin Crypto Currencies (COINS, TOKENS, etc) yana ƙaruwa matuƙa da gaske ɗaukacin gamayyar MARKET CAP na kasuwar duniya yana hauhawa da yawan gaske 💹😳💪 da ninkuwa, al'umma da dama suna zama miloniyas, da Biloniyas, a ƙankanin lokaci. 🤔Amma abin tambaya ana shine, haka kurum kowa ne yake iya amfanuwa da cin gajiyar wannan lokaci na BULL RUNS 🤔 A'a ba haka kurum bane........ Zaku ji amsar anan gaba....... A don haka ta yaya NI da KAI da KE da KU zamu kasance cikin waɗanda zasu azurta a next bull run ɗin🤔 Amsa ✍️Matsayin ka na sabon shiga harkar CRYTO CURRENCY, ko kuma idan kana da niyyar farawa, toh ya zama wajibi a ce kana da jiga jigan abubuwa 2 kafin ma kace zaka tsuddama harkar CRYPTO. Na farkon yafi Kowane muhimmanci da la'akari Shine ; 1-Knowledge and education Yazamana kuna da MASANIYA tare da ILIMIN gudanarwa a CRYPTO, tare da sanin yadda crypto da kuma blockchain suke kasancewa Sannan da kuma sanin wasu abubuwa da dole zaku mu'amalance su yayin gudanar da kasuwancin na crypto Currency. da sauransu.... 🛑🛑 ABU NA 2_ CAPITAL JARI ✍️wannan shine cikon jigon abu na biyun , wato dole kasuwar crypto Sia kana da jari zaka iya mu'amantarta saidai kar mu tayar da hankalinmu munji ance jari , it depends koda kana da jari duk ƙankantarsa.Musamam a lokacin BULL RUNS. Yanzunnan mutum zai iya shiga da ₦5000 idan Allah yayi ikonsa,. sai kaga washegari kuɗin ya koma ₦100,000 😳😳🤑 wannan yafi komi sauƙí a wajen Allah SWT Yanzu dai kar na cika ku da surutu, albishir ɗin da nazo muku dashi shine :In sha Allah Mun ɗauki nauyin koyar da yan'uwa masu jin HARSHEN HAUSA ZALLAH ilmin Crypto Currency tun da fasahar blockchain da ta ta'allaka da crypto currency, tun daga tushe 😊😊🤗🤗 Sannan zamu koyar ne cikin Yaren Hausa ZALLAH kuma KYAUTA ne babu ko sisi ,Saidai wani hanzari ba gudu ba, a halayyar mutanen mu duk abinda aka ce FREE ne yazama KYAUTA ne, toh mutane kuma basa mayar da hankali akansa,😭 amma In sha Allah zamu zo da tsarin da zai kauda wannan matsala. Shin ta yaya zaku kasance tare da mu domin zama ɗaya daga ɗalibanmu🤔🤔🤔🤔🤔 Amsa👉 da farko dai ɗaliban da zamu koyar Newbies ne , banda waɗanda sun rigada dama suna da ilmin na crypto currency a baya , domin zamu faro komai tun daga tushe , kuma ba sauri zamuyi ba a hankali zamu tafi, Wadda IN sha Allah muna sa ran fara gabatar da CLASS ɗin mu na crypto currency ne a wannan watan na JUNE,2023 Kamar yadda muka zayyana CLASS ɗin kyauta ne kuma karatun zai kasance ne da Yaren Hausa zallaah.😊 DON HAKA duk Wadda yake da muradi zai iya JOINING TELEGRAM CHANNEL namu ga LINK din 👉 https://t.me/cryptoathausa https://t.me/cryptoathausa 🛑🛑 Pi NETWORK MAFITA GUDA 3 GA YAN'UWA PIONEERS__________ 🛑🛑 na (1)MALLAKAR PREMIUM SLIP ACIKIN WAYOYINKU, BASAI KUNJE WANI WAJE BA KUMA CIKIN KUƊI ƘALILAN SANNAN KODA LAMBAR DA AKA YI LINKING NA JIKIN NATIONAL ID CARD ƊIN YA ƁATA, Zaku iya danna wannan LINK Ɗin 👇👇👇👇👇👇👇👇👇   • Pi Network wallet PASSPHRASE!!!_  BATU mai...   👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆 MUnyi bayanai komai ACIKIN bidiyon. 🛑🛑 2-Abu na (2) Bayan mallakar ID CARD yana da muhimmanci asan yadda za'ayi KYC da kuma MIGRATION zuwa MAINNET, ma'ana yadda zaku iya tura Pi coin naku a cikin wallet da ke Pi browser Ga bidiyon yadda ake KYC a Pi 👇👇👇👇👇👇👇    • APPROVED!! cikin minti 5😲_MASS KYC_Yanda a...   👆👆👆👆👆👆 🛑 Ga bidiyon yadda ake migration a Pi NETWORK 👇👇👇👇👇👇👇    • Yanda ake MIGRATION TO MAINNET_ Yanda za'a...   👆👆👆👆👆👆👆👆 🛑 WASU DAGA BIDIYOYI MASU FA'IDA MATUƘA GAME DA PI NETWORK 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 @MAFITA GA MASU MATSALA DA WALLET-PASSPHRASE 👇👇👇👇👇    • MAFITA GAME DA  MANTA ko BATAR da PASSPHRA...   @WASU ƁOYAYYUN SIRRI TSAKANIN AMERICA 🇺🇸🇺🇸 DA PI NETWORK 👇👇👇👇👇👇👇👇👇    • 🔥Shin ko kunsan SHIRIN AMERICA🇺🇸😲akan Pi N...   @YADDA AKE TRANSACTION DA PI ππ👇👇👇👇👇👇    • 🔥Pi MIGRATION _BEGUN !!!😲_Don haka ka koyi...   @ID CARDS Domin Pi KYC a NIGERIA 👇👇👇👇👇    • 🔥Pi KYC ID CARDS IN NIGERIA🔥TSERATAR DA PI...   #cryptoathausa #crypto@hausa #Bitcoin #Cryptocurrency #Blockchain #Ethereum #pinetworknewupdatetoday #pinetworknigeria #kycverification #kycupdatetoday #newupdatesbinusmantv #pimainnet #pinetworkkychausa #piopenmainnet

Comments

Контактный email для правообладателей: [email protected] © 2017 - 2025

Отказ от ответственности - Disclaimer Правообладателям - DMCA Условия использования сайта - TOS



Карта сайта 1 Карта сайта 2 Карта сайта 3 Карта сайта 4 Карта сайта 5