У нас вы можете посмотреть бесплатно Shirin Rana na DW 14.08.2024 или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Shirin Rana Za a ji yadda ambaliyar ruwa ta lalata gidaje da makarantu da kasuwanni a wasu kananan hukumomin jihar Borno. A kasar Sudan kuma kuma, za a ji yadda yunwa ke kashe fararen hula da ke fama da yaki. Kotu a Yuganda ta samu tsohon jagoran kungiyar tawayen LRA da aikata ta’asa mai yawa a yakin da ya faru a kasar a shekarun baya, da laifuka da dama da suka shafi cin zarafin dan Adam. Shehkaru hudu bayan mulkin kama karya, a shekara ta 1949 Jamus ta sake komawa kan tsarin demokradiya, inda Jamusawa suka samu 'yancin zaben yan majalisar dokoki a karon farko bayan mulkin kama karya da suka gani. Akwai shirin abu namu da shirin darasin rayuwa, a kasance da Fauziyyah Dauda mai gabatar da shirin.