У нас вы можете посмотреть бесплатно Kalli Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe Bulaliya Latest Hausa Song или скачать в максимальном доступном качестве, видео которое было загружено на ютуб. Для загрузки выберите вариант из формы ниже:
Если кнопки скачивания не
загрузились
НАЖМИТЕ ЗДЕСЬ или обновите страницу
Если возникают проблемы со скачиванием видео, пожалуйста напишите в поддержку по адресу внизу
страницы.
Спасибо за использование сервиса ClipSaver.ru
Zaku iya sauke Audio wakar idan ku ziyarci shafin www.MuryarHausa24.Com.NG Shafin komai da ruwanka, MURYAR HAUSA24 TV munayin aiki Tukuru don jin dadin ku Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son zuciya ba shine muradin Mu PLEASE KUYI SUBSCRIBE ƊIN CHANNEL ƊIN MU NA MURYAR HAUSA24 TV Burin shafin Muryar Hausa24 TV shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Zamani,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy,Hausa Novels, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a MURYAR HAUSA24 TV a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya Mun kudiri aniyar tsage gaskiya na bada labarai da suka hada da harkokin yau da kullum Da zummar samar da zaman lafiya da kuma daukaka kima da martabar al’adun Hausa. PLEASE KUYI SUBSCRIBE ƊIN CHANNEL ƊIN MU Zaku iya aiko mana da Labari a [email protected] 🙏🏻